Wakokin Mawaki Ali Isah Jita Mai makogaron Zinare the golden voice, Wakoki ne Dake nishadantar da masoya Mawaki Ali Isah Jita Ayi saurare lahiya, wannan ne karo na farko a jira Kashi na 2, kumsa bugu da kari wannnan company yana maraba da duk wani wanda yake so aimasa aiki kama daga kara tukan malamai da waa zuzzuka da dai sauransu zaku iya neman mu kai tsaye ta wannan email din kamar haka: palaceapp@gmail.com
Show More