Sunayen Allah Kyawawa 99 icon

Sunayen Allah Kyawawa 99

AAARSOFTWARE
Free
5.0 out of 5
10,000+ downloads

About Sunayen Allah Kyawawa 99

*Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya.


*Bayan Godiya ga Allah. munyi wannan Application ne na Sunayen Allah kyawawa 99 domin Al-ummar Musulmi dake fadin duniyarnan baki daya... duk da wasu malamai sukance akwai dai-daikunda basu inganta ba, ammadai mun kawosu gabadayansu, sai daga baya zamu bayyana wadanda basu inganta ba inshaAllahu. Muna fatar Allah Ubangaiji ya datar damu ladar dake cikin wannan aikin na Alkhairi duniya da lahira. Amin

Sunayen Allah Kyawawa 99 Screenshots