Siffofin Munafukai-Jafar Mp3 icon

Siffofin Munafukai-Jafar Mp3

ZaidHBB
Free
10,000+ downloads

About Siffofin Munafukai-Jafar Mp3

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna Siffofin Munafukai-Jafar Mp3 na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Siffofin Munafukai da Jukuncin waka, da ma wasu wa'azozin.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din, ku dai ku sauko da shi ku saurara. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

Siffofin Munafukai-Jafar Mp3 Screenshots