Dr Ali Isah Fantami Tafseer mp icon

Dr Ali Isah Fantami Tafseer mp

AdamsDUT
Free
5.0 out of 5
10,000+ downloads

About Dr Ali Isah Fantami Tafseer mp

Assalamu alaikum warahmatullah.
Wannan application yana dauke da tafseer na al-qura'ani mai girma kashi na daya wanda baban malamin addinin na da kuma boko wato sheikh ali isah fantami. Malam isah ali fantami yayi fice wajen yada addinin musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana lectures ba a iya faninin hausa ba har english da kuma larabci. sheikh ali isah fantami na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna da ake ji dasu a wannan lokaci saboda irin yanda yake bada gudunmawa wajen yada addinin Allah akan kasa.Allah ubangiji ya sakawa malam ya kara masa ilimi da nisan kwana mukuma allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.

Dr Ali Isah Fantami Tafseer mp Screenshots