Kalaman Soyayya Hausa English icon

Kalaman Soyayya Hausa English

Abrahamjr
Free
100,000+ downloads

About Kalaman Soyayya Hausa English

Kadan Daga Cikin zafafan kalaman soyayya na burge budurwa a soyayyar zamani wanda ya kunshi yaren turanci dana hausa.

Wannan manhaja ta kunshi sassa masu inganci wajen habaka soyayyar masoya don rayuwa tare.

Ga kadan daga cikin abubuwan da suke cikin wannan littafi namu na masoya.

yadda ake soyayya
sabbin kalaman soyayya
yadda ake zuwa zance wajen budurwa
yadda ake tunkarar mace

Kalaman Soyayya Hausa English Screenshots