Wakokin Naziru Sarkin Waka icon

Wakokin Naziru Sarkin Waka

najibia
Free
5.0 out of 5
100,000+ downloads

About Wakokin Naziru Sarkin Waka

Wannan Application ya na dauke da dadadan zababbun wakokin Naziru Sarkin Waka, wadanda za su nishadantar da mai sauraro ba dan kadan ba, wannan wakokin sun hada da irin su:

Allah innalillahi
Soyayya Hakin cikin ruwa
Matar Jami'a
Wakar Ado Bayero
Mata Ku dau Turame
Da sauran su.......

Wakokin Naziru Sarkin Waka Screenshots