Abdullahi shehu gano Mai yaban manzan allah (S.A.W) wanda yay muku album dinsa mai suna SABA,A zaku samu videos din saba a da audio da wasu wakokin nawa dakuma videos dina na majalisi nagode da saukar da app dina nine naku DAN GANO
Show More