Hukunce Hukuncen Hajj Da Umrah icon

Hukunce Hukuncen Hajj Da Umrah

Boy4one
Free
1,000+ downloads

About Hukunce Hukuncen Hajj Da Umrah

Hukuncin Aikin Hajji Da Falalarsa

Hajji rukuni ne daga rukunan musulunci, Allah ya wajabta shi a kan bayinsa. Allah ya ce, “Allah ya wajabta wa mutane ziyartar xakinsa ga wanda ya samu ikon zuwa gare shi, duk wanda ya kafirce (ya qi) to Allah mawadaci ne daga talikai”. (Ali- Imran : 97).

Manzon Allah ( صلى الله عليه وسلم ) ya ce, “An gina Musulunci a bisa abubuwa biyar, shaidawa babu abin bautawa da cancanta sai Allah, kuma Muhammad Bawansa ne Manzonsa ne Tsaida sallah Bayar da zakkah Ziyartar xakin Allah Azumin watan Ramadan” [Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi]

Hukunce Hukuncen Hajj Da Umrah Screenshots