Arewa Kasuwa icon

Arewa Kasuwa

Arewamedia - Apps
Free
50+ downloads

About Arewa Kasuwa

Zaku iya amfani da wannan application din Na Arewa Kasuwa wajan tallata kayan sana'ar ku cikin sauki.

zaku iyayin register acikin wannan application din kyauta sannan kusa tallan abubuwan da kuke siyarwa ta yadda idan mutane suka shiga cikin application din suka ga tallan kayan da kasa zasu iya daukar lambar wayar ka, su kira ka ku hadu su sayi abinda kasa talla cikin sauki.