Labaran Hausa: Daga Sassa Daba icon

Labaran Hausa: Daga Sassa Daba

Danmalam
Free
500+ downloads

About Labaran Hausa: Daga Sassa Daba

Wani lokacin kuna so ku saurari radio ko karanta wasika amma duba da yanayin da kuke babu wannan damar shiyasa muka kawo muku wannan manhaja wadda take dauke da duk gidajen yada labarai na radio da jarida.

wannan App zai baku damar sauraren radio cikin sauki a duk inda kuke sannan zaku samu duka jaridun hausa duk a ciki wannan manhajar daga gidajen yada labarai, kamar su BBChausa, VOA Hausa, Dailytrust harda na kasasen waje duk a yaren Hausa.

Labaran Hausa: Daga Sassa Daba Screenshots