Rayuwa Bayan Mutuwa icon

Rayuwa Bayan Mutuwa

Bappakano
Free
5,000+ downloads

About Rayuwa Bayan Mutuwa

Rayuwa bayan Mutuwa a Ma'aunin Qarya da gaskiya application ne da zai bada damar saurarar karatuttukan ALHAYAT BA'ADAL MAUT tare da MAULANA SHEIKH ABDULJABBAR KABARA wanda ake gabatarwa a Jami'u AmirulJaishi dake gwale a birnin Kano.

Rayuwa Bayan Mutuwa Screenshots

More from Bappakano