Official Tijjani Gandu, application ne na fitatccen mawakin nan Ahmad Tijjani Hussaini Gandu da aka fi sani da TIJJANI GANDU.
Mawakin ya shahara wajen kawo wakokin addini, siyasa, ilimin rayuwa da sauran su.
A cikin application din ya kawo muku wakokin sa audio da video domin ya nisha dantar daku.
Akwai wakoki kamar haka;
1. Yar Maye
2. Kwankwason Kasa
3. Mutunci Yafi Kudi
4. Ina Mafita ga Ya Yan Mu
5. Jami'a
6. Hassada
7. Gidan Kaso
8. Marainiya
9. Imani
10. Halin Bakin Ciki ..... da sauransu.
Asha kallo da sauraro lafiya

Show More