A wannan Application din munyi bayanai ne akan hanyoyin samun kudi a internet, da kuma hanyar da zaka bi kaima ka fara samun na ka rabon. Sannan wannan Application din ya samar maku da Wallpapers masu kyau wanda zakuji dadin Amfani dasu.
Show More