Wannan shi ne App da ke bin Diddigin labaran da ake tababa kan sahihancinsu, don tantance gaskiya da karya da harshen Hausa. Bindiddigi shafi ne da kwararrun ‘yan jarida suka samar domin habaka aikin tantance gaskiya da karya a labaran da ake yadawa a shafukan intanet, musamman shafukan sada zumunta wato soshiyal midiya.
Show More