Other24 icon

Other24

B Perfect Technologies
Free
10+ downloads

About Other24

Wannan app din ya kunshi abubuwa da dama, kamar irin su labaran nishadi da na duniya da kuma music da videos harma da sauran audios na duniya da na mauluma

Sanna zaku iya tallata mana hajarku mu sa muku ita a website namu da ko kuma cikibn wannan app din amma duk wani abinda ya shafi batsa to bama da buqatar shi

Sannan idan kunga wani abunda muka sa wanda bai dace ba a cikin wannan app to zaku iya gaggawar sanar da mu ta hanyar email na mu :Info.other24@gmail.com Ko kuma ku ziyarci shafin mu mai suna other24.com.ng muna godiya sosai

Other24 Screenshots