Fassaran littafin ahalari da muryar Sheikh Sani Khalifa Zariya, wannan application na musamman ne domin zata bude maka littafin ahalari kana kallo kana sauraran karatun murya kamar kana zaure. Domin karin bayani ka/ki tuntubi wannan lambar : +2347067762022 zaku iya kira ko ku turo sakon whatsup
Show More