Wakokin Shehi Mai Tajul izzi icon

Wakokin Shehi Mai Tajul izzi

Arewa studio apps
Free
1,000+ downloads

About Wakokin Shehi Mai Tajul izzi

Wannan application naya kunshe ne Da Wakokin Malam Shehi Ahmad Mai Tajul izzi ,Sababbun Wakoki Da Tsofafin Wakoki

Wannan application din Yana Dauke ne da sababbin wakokin Malam Shehi Ahmad Muhammad, Wanda Akafi sani da Shehi Ahmad Tajul Izzi, an Samar Wannnan application shine domin saukakawa Yan uwa Masu sauraran yabon Annabi S.A.W na Fadin Duniya , Domin sauraron Yabon Fiyayyan Halitta Allah ya barmu da Shugaba Amen

Karku manta kuyi rating wannan application Shehi Ahmad Tajul izzi Thank you

Wakokin Shehi Mai Tajul izzi Screenshots