Wannan manhajar na dauke da karatun babban malamin sunna wato Shaikh Musa Yusuf Asadus-Sunnah, wanda yayi suna wajen yada addini a nan Najeriya da ma wajen kasar, da kuma sauran malaman sunnah. Wannan manhajar kuma tana dauke da online radio station< na Assahabatulkiram Foundation wanda zaya bada damar sauraren karatuttukan Malam a lokacin da yake gabatar da karatun. Hakazalika wannan manhajar ta Assahabatulkiram tana dauke da karatuttuka na video da kuma litaffan musulunci a pdf
Show More