ZamaniWeb is a web application which lets its users create and manage their own websites and blogs quickly and easily, in Hausa language.
ZamaniWeb manhajar yanargizo ne da ke bayar da daman kirkira da kuma sarrafa shafukan yanargizo cikin sauki, a harshen Hausa. ZamaniWeb ya fara ne a matsayin dan karamin manhajar gina shafukan blog wanda Ahmad Bala ya kirkira tun a shekarar 2018. A yau ZamaniWeb ya bunkasa tare da samun lambobin yabo daga sassa daban-daban na duniya. Kasancewar sa manhajar gina shafin yanargizo na farko a Afrika, kuma guda daya tilo a duniya wanda aka gina shi zalla cikin harshen Hausa. Manufar mu shi ne bai wa dukkanin masu amfani da harshen Hausa daman cin ma muradun su a intanet cikin sauki.

Show More