Application Mai Dauke da wakokin Abdullahi Sirrin Fatahi, an tsara wannan application din bisa zaiyana da salo Mai matukar kyau, bug da Kari wannan Album din Yana Dauke da Qasidun Yabon Annabi Muhammadu s.a.w.
Show More