Hausa Radio icon

Hausa Radio

Amana Tech
Free
10,000+ downloads

About Hausa Radio

Manhajar sauraron gidajen rediyo domin masu amfani da harshen Hausa a fadin duniya, tana kunshe da gidajen rediyon Hausa da tashoshin Talabijin na Aljazeera da Saudi TV. Za ka iya sauraron ko wace tasha duk inda kake a duniya.

Wasu daga cikin tashoshin:

BBC Hausa
VOA Hausa
DW Hausa
RFI Hausa
Radio Nigeria Kaduna
Freedom Radio
Nasara
Rahma
Arewa
Da sauran su.

Kaima idan kana da burin saka tashar ka, ko kuma kanaso mu budema taka tashar zaka iya tuntubar mu ta whatsapp 2348080020027.

Hausa Radio Screenshots

More from Amana Tech