Falalar Ramadan
MENE NE AZUMI?? 1. AZUMI A LUGGA:-Shine kamewa 2. ASHARI'ANCE:- Shine kamewa daga barin chi ko sha da saduwa da iyali tun daga ketowar alfijir har zuwa faduwar rana da niyyar yin ibada. RUKUNAN AZUMI 1. Yin niyya 2. Kamewa dagachi ko sha da saduwa da iyali 3. Zamani (lokachin yin azumi). SUNN