Arewa Kallo
Zaku iya Amfani Da Wannan Application din na Arewa Kallo, domin samun Fina Finai Fassarar Hausa Da Littattafan Hausa A Rubuce, Hausa Novels cikin sauki, Da samun ingantattun labarai na hausa Da Fina Finan indian hausa da hausa film sababbi da tsofaffi wanda baza ku samu A Ko ina ba, da wakokin hausa