Mace Yar Gata-Guruntum Mp3
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Wannan application mai suna "Mace Yar Gata-Guruntum Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum wanda ke magana akan Yar Gata, Zuciyar ka Limamiyar ka, Karshen Ado Likkafani, Hasken Imani, Duniya fure take bata yaya da sauran su. Ku sauko da w