Guzurin Lahira
“Ban halicci mutum da Aljan bs sai don su bauta min.”(Sura Zariyat, aya ta 56) “Ku sani cewa rayuwar duniya wasa ce, da shantakewa, da ado, da alfahari a tsakaninku da kuma gasar tara dukiya da ‘ya’ya. Kamar misalin ruwan sama ne (wanda a sakamakonsa) yabanya ta fita kyawunta ya burge manoma, sanna