Alwilayah Tv Hausa Android TV
Alwilyah TV Hausa Gidan TV ne da yake yada shirye-shiryen Addini da rayuwa a cikin harshen Hausa, muna bin ingantattun hanyoyi domin tabbatar da mas’aloli na Addini tare da kiyaye amanar ilimi. A cikin wadannan shirye-shirye akwai: hukunce-hukuncen Addini, amsa shubuhohi, #Free_Zakzaky, mazahabob