Lakcoci Guda Hudu MP3 Offline
Yan uwa maza da mata, Saukar da wannan manhajja kan wayoyinku domin sauraron waazin sunnah, daga Sheikh Dr. Isah Ali Pantami. Wannan app yana dauke da wasu zababbun Manyan lakcoci guda UKU, lakcocin sune kamar haka: - Fitintinun Zamani Acikin Duniyar Aure -Darajar Mata a Musulunci - Sheikh Pantami