Sallar Matafiya (KASARU)
Ana Yi Wa Salloli Masu Raka O'i Hurhudu Qasaru A Lokacin Tafiya, Wato A Mai Dasu Zuwa Ra kO'i Biyu-biyu, wadannan Salloli Masu Raka O'i Hur-hudu Kuwa Sune:- Azahar, La'asar Da Kuma Isha'i. Saboda Fadin Allah Madaukakin Sarki Cewa: { ﻭﺇﺫﺍﺿﺮﺑﺘﻢ ﻓﻰ ﺍﻷﺭﺽ ﻓﻠﻴﺲ ﻋﻠﻴﻜﻢ ﺟﻨﺎﺡ ﺃﻥ ﺗﻘﺼﺮﻭ ﻣﻦ ﺍﻟﺼﻼﺓ } MA'ANA "Idan