Fassarar Littafin Arbauna Haus
* Fassarar Littafin Arbauna Nawawi- an Hada wannan Application ne, domin dukkan Mulumi da suke fadin duniyar nan, ta yadda zasu samu saukin Karatu, kasancewar wasu Hausawa da suke a kasashen waje daban-daban a dukkan fadin duniyar nan. * Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin sarki, Tsira da Amincin