Adhkar Hausa
Wannan manhajar na ɗauke da ingantattun zikirori da addu'o'i daga Alƙur'ani da sunna, waɗanda aka ciro su daga cikin ingantattun littattafai. Sannan tana ɗauke da mas'aloli da suka shafi zikiri waɗanda malamai suka yi bayani akai. Da wasu abubuwan na daban da suke da alaƙa da zikiri. *Abubuwan da