Lorewa
Lorewa shine Tsarin Koyon Ilimi ta yanar gizo wanda zai isar da mahimman ilimin zamani ga matan Arewa, yan mata, matasa a duk faɗin Duniya. Wannan dandalin namu na duk matan Arewa ne wadanda suke da sha'awar su koyar ko su koyi wani sabon abu. Abu ne mai sauki, sabo ne, gaskiya ne. Duk darussan mu