Jikan Malam Wa'azin Turmi
Sacrari wa'azin kasuwa/turmi tare da Jikan Malam An haifi Jikan Malam a Layin yan-Dusa dake Unguwar Gama,Birget Kano Nigeria. Yayi makarantar Allo ta Malam Khamisu mai Al-Majirai na nan layin rijiya. Sunansa Alhaji Abubakar. Alhaji Malam Usman wanda akafi sani da dan Marayan Zaki halifan malam Lawa