Alƙurani Mai Girma Quran Hausa
Za ka iya sauke manhajar , kuma ka buɗe Al-ƙur'ani mai Girma tare da Tarjama Halshen Hausa cikin mafi sauƙin hanyoyi da da tsari mai jan hankali da ban-ƙaye, ƙwararren mai zayyanar Al-ƙur'ani na duniya ne ya yi zayyanar cikin ban-ƙaye. Aiki ne da aka yi shi kyauta, ba tare da tallace-tallace ba a ma