Quran Offline | Mallam Jaafar
Ku sauke wannan manhajja ta karatun alqurani domin sauraron Qira'ar Malam Jafar. Yana aiki ba tare da internet ba. Wannan manhajja kyautace kuma babu talla cikinta. Al-Qur'ani (Larabci: القرآن al-Qur'an) ko kuma Alkur'ani mai girma kamar yadda musulmi suka fada, littafi ne mai tsarki wanda Allah ya