Muktasar-Siyratur-Rasul 2 Shei icon

Muktasar-Siyratur-Rasul 2 Shei

engrgwarzo
Free
1,000+ downloads

About Muktasar-Siyratur-Rasul 2 Shei

Wannan application ne na sheikh Jafar Mahmoud Adam cikin littafin Muktasar-Siyratur-Rasul ,yana bayani akan tarihin manzon Allah (S.A.W) cikin tsari mai kyau da ingantattatun hujjoji da hadisai hasan.Sanin kowa ne tarihin manzon Allah (S.A.W) akwai isra'iliyyat a cikinsa sosai da karerayi wanda basu tabbata bah,wannan application din duk ya warware duk wata magana wacce bata ingantaba.Muna rokon Allah ya jikan malam da rahamah.
Ayi sauraro lafiya......

Muktasar-Siyratur-Rasul 2 Shei Screenshots