Wannan application din free ne da karatun Alqur'ani mai girma da Qaari Abdul Basit Abass-Zakariyyah cikin kyakkyawan sauti wanda baya bukatar internet ko data,Muna rokon Allah ya saka masa da alkhairi,ayi sauraro lafiya.
Show More