Cibiyar bincike da wayar da kan al'umma akan internet ta Sharfadi.com wadda ke Kano a arewacin Nigeria, ta mayar da hankalin kan wayar da kan al'umma akan yadda zasuyi amfani da shafukan internet da kuma yadda zasu mori irin ribar da shafukan ke tattare dasu.
Show More