(Ganduje Online Radio), wata sabuwar katafariyar kafar watsa labarai ce ta hanyar yanar gizo-gizo, (Internet) wacce aka samar domin tallata manufofi da ɗumbin ayyukan alkhairan gwamnatin Jihar Kano ƙarƙashin jagorancin mai girma gwamna, Dakta Abdullahi Umar Ganduje (Khadimul Islam).
A wannan gidan Rediyon mu na aiki ne na tsawon awanni ashirin da huɗu (24 hs) a dukkan ranaku cikin kowanne mako ba dare ba rana.
Ga masu buƙatar saurarenmu, za ku iya kama mu kai tsaye ta (Internet) a adireshinmu : www.gandujeonlineradio.com.
Akwai ƙayatattun shirye-shirye da mu ka tsara gabatar muku a kowacce rana kan ɗumbin ayyuka da kuma nasarorin gwamnatin Jihar Kano ƙarƙashin jagorancin mai girma gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje.
Sannan akwai ƙayatattun waƙoƙin mai girma gwamna da za mu riƙa sanya muku domin shaƙatawa da ɗebe muku kewa a kowane lokaci.
Mu na fata jama’a za su yi maraba da wannan gidan rediyo domin sanin ɗumbin nasarorin da gwamna Ganduje ya samar a wannan Jiha. Ka da dai a manta, adireshin namu shi ne : www.gandujeonlineradio.com. Mun gode.

Show More