Kowace Krista yana bukatan abincin Ruhaniya kamar yadda ya ke bukatan abinchi na jiki. Cin abincin Ruhaniya yana bukatan natsuwa cikin binciken Littafi Mai Tsarki. Yesu Kristi Babban gurbinmu ya ce abincinsa ne ya aikata Nufin Ubansa (Yahaya 4:34) kuma binciken maganar Allah shi ne zai nuna mana nufin Allah. Shi ya sa Locacin da iblis ya jarabce shi, Yesu ya fada a Luka 4:4 cewa "Ba da abinci kadai Mutum zai rayu ba, amma da kowace Kalmar Allah (Maimaitawar Shari'a 8:3).
Akwai hanyoyyi dabam dabam na yin amfani da Tafiya da Almasihu don binciken maganar Allah. Za a iya more shi a kadaice. Za a iya moran shi tare da wasu masu bi a dakin addua'a ko majami'a.
Akwai hanyoyyi dabam dabam na yin amfani da Tafiya da Almasihu don binciken maganar Allah. Za a iya more shi a kadaice. Za a iya moran shi tare da wasu masu bi a dakin addua'a ko majami'a.
Show More