LABBAIKIYA MAIMUNATU icon

LABBAIKIYA MAIMUNATU

Niimatullahi Getso
Free
500+ downloads

About LABBAIKIYA MAIMUNATU

Anyi wannan karatu ne a munasabar Maulidin Nasiriyyah na 2016.
Bayani ne da akayi akan Qasidar Maulana (Dr.) Sheikh Muhammad Nasir Kabara ta LABBAIKIYA MAIMUNATU wacce Maulana Ameerul Jaishi yayi mata take da
.قصيدة الكأس الدهاق فى أخذ الميثاق
An shirya wannan zama ne akan bada kariya akan Maulana Ameerul Jaishi saboda wasu da suke ganin ya kira Allah ta'alah da sunan mace shine aka shirya wannan zama.

Daga bakin Sheikh Sidi Musal Qasiyuni (Dr.) Sheikh Muhammad Nasir Kabara Mai Asshifa

LABBAIKIYA MAIMUNATU Screenshots

Similar to LABBAIKIYA MAIMUNATU

More from Niimatullahi Getso