Fassarar Littafin Asshifa ta Alqadhi iyad daga Gidan Qadiriyyah Kabara Kano Nigeria.
Sheikh Sidi Musal Qasiyuni (Dr.) Sheikh Muhammad Nasir Kabara ke Fassara wa a duk watan Azumin Ramadhan kamar da ya gada wajen mahaifinsa Maulana Sheikh Muhammad Nasir Kabara R.t.a.
Wannan Littafi mai suna
الشِفَــا لِــتَـعَـرِيْـفِ حُقُــوْقِ المُـصْـطَـفَى ﷺ
Ya tattara bayanai akan
1. Waye Shugaban Halitta ﷺ
2. Meye matsayin sa a wajen ubangiji
3. Yaya ɗabi'arsa take
4. Yaya zaka so shi
5. Yaya matsayin sa akan shauran Annabawa
6. Yaya zaka girmama shi
7. Meye haƙƙoƙin sa akan bayi?
8. Yadda zaka so makusantan sa
9. Yaya zaka yi masa biyayya?
10. Meye hukuncin wanda ya aibata shi?
Da sauransa

Show More