Tarihin annabawa 25 icon

Tarihin annabawa 25

Abubakar Muhammad
Free
1,000+ downloads

About Tarihin annabawa 25

قصص الأنبياء هي مجموعة مختلفة من القصص التي تم ذكرها في القرآن الكريم والسنة النبوية، وترتبط ارتباطاً وثيقاً بتفسير القرآن الكريم، وقد تم تأليف الكثير من الكتب عبر العصور الإسلامية تتناول قصص الأنبياء، وقصص الأنبياء تشمل الخمسة وعشرين نبياً المذكورين في القرآن الكريم، بدءاً من آدم انتهاءً بمحمد، وتشمل هذه القصص حياتهم قبل النبوة، ودعوتهم إلى قومهم، والابتلاءات والمحن التي تعرضوا لها.[1]

Musaulmai sun yarda da cewa, Annabi na farko kuma shine mutum na farko da aka fara halitta Adam (ادم), wanda Allah Madaukakin Sarki ya halitta (الله). Mafi yawan wahayoyi daga cikin 48 na Annabawa a Yahudanci da Annabawa a Kiristanci anfadesu a Qurani saidai da dan banbanci kadan, misali, the Jewish Ilyas ana kiransa da (Elisha) da yahudanci, (Job) shine Ayyub, Isah kuma Isa, da sauransu. At Torah da akaba Annabi Musa ana kiranta daTorah da musulunci kuma Taurat, (Psalms) da akaba Annabi Dawuda) itace Zabura sukuma suke kira da (Zabur), sai littafin annabi Isah itace Injila (The Gospel).[1]

Wanda ya banbanta a addinin musulunci shine Annabi Muhammad ibn ʿAbdullāh), wanda musulmai suka yarda da shine "Cikamakon Annabawa" (Khatam an-Nabiyyin, wato. Annabin karshe); kuma Quran ne aka saukar Masa amma ba bashi ya rubuta ta ba,[6] Musulmai sun yarda da cewar itace littafin karshe kuma ita Allah madaukaki ke tsare ta, daga samun wani canji, ragi, kari ko kutse acikin ta,[7] destined to remain in its true form until the Last Day.[8] Musulmai sun tabbatar da Annabi Muhammad shine manzo kuma annabin karshe, dukda cewar ko bayan Annabawa za'a cigaba da samun salihsan bayi wato Waliyyai[9] (Amma wasu daga cikin mazhabobi(makarantu) mabiya sunnah sun Kore batun ansan wahayi na Waliyyai[10]).

Tarihin annabawa 25 Screenshots