Tarihin Yakokin Monzon Allah ﷺ icon

Tarihin Yakokin Monzon Allah ﷺ

Abubakar Muhammad
Free
10+ downloads

About Tarihin Yakokin Monzon Allah ﷺ

Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ji labarin wani ayarin kuraishawa da suka taho daga Basarake zuwa Makka, kuma Abu Sufyan bin Harb ne yake jagoranta tare da wasu mutane da ba su wuce arba'in ba.

Tarihin Yakokin Monzon Allah ﷺ Screenshots