Koyi turanci English & Hausa icon

Koyi turanci English & Hausa

F & Co Afric Globe™
Free
1,000+ downloads

About Koyi turanci English & Hausa

Koyi Turanci - ga masu jin harshen Hausa. Koya Turanci za ya taimaka ku koyan karatu da rubutu

Zai taimakeka/ki wajan koyar da masu jin Hausa harshen turanci cikin sauki ta hanyar furta kalmomin turanci yayin da mai amfani ke sauraro cikin harshen Hausa da TURANCI.


Zai taimakeka/ki wajan koyan turanci yanda ya kamata ba tare da wahala ba.

Abun yi kawai shi ne, kuyi downloading sai fara da kansa.

Koyi turanci English & Hausa Screenshots