DUNIYAR KIMIYYA DA FASAHA TV icon

DUNIYAR KIMIYYA DA FASAHA TV

Engrmks & Co.
Free
500+ downloads

About DUNIYAR KIMIYYA DA FASAHA TV

Manhajar Duniyar Kimiyya da Fasaha TV ta kunshi darussa daga tashoshin internet masu yawan gaske domin inganta fahimtar Kimiyya da Fasahar Zamani a aikace.

Sannan akwai darussa daga tashoshin koyar da sana'o'in zamani domin samun ikon dogaro da kai a rayuwa. Kuma ana samun karuwar darussa a wannan manhaja a duk lokacin da aka wallafa sababbi.

DUNIYAR KIMIYYA DA FASAHA TV Screenshots