SIYASAR MU icon

SIYASAR MU

Engrmks & Co.
Free
5+ downloads

About SIYASAR MU

SIYASAR MU - Jarida ce da aka samar da ita domin kawo muku zafafan Labaran Siyasa tun daga mataki Kananan hukumomi, Jihohi da ma na kasa baki daya. Wannan manhaja zata baku damar kasancewa da sababbain labaran mu a duk lokacin da muka wallafa a shafin mu na SIYASAR MU.

Kai tsaye daga manhajar zakuyi ziyartar shafukan mu na zumunta; wato SIYASAR Mu - Facebook, SIYASAR Mu - Twitter.

Dan Allah ayi mana comment domin kara mana kwarin gwiwa.

Mun Gode!!!

SIYASAR MU Screenshots