Wannan Manhaja, mai suna “MU SAN COMPUTER DA HARSHEN HAUSA” an samar da ita da nufin inganta fahimtar Computer da dange-dangenta da harshen Hausa a matakin farko. Muna fatan wannan yunkuri ya amfanar da dukkan mai sha’awa ko ta’ammali da na’urorin zamani domin inganta al’amuran rayuwar yau da kullum.
Show More