Tarihin annabawa 25
Musaulmai sun yarda da cewa, Annabi na farko kuma shine mutum na farko da aka fara halitta Adam (ادم), wanda Allah Madaukakin Sarki ya halitta (الله). Mafi yawan wahayoyi daga cikin 48 na Annabawa a Yahudanci da Annabawa a Kiristanci anfadesu a Qurani saidai da dan banbanci kadan, misali, the Jewish