Al Quran Shine Mafi Kyau Zance
Alqur’ani mai girma, maganar Allah ne, sannan kuma littafin sa ne mai girma, shi ba kamar sauran gamagarin maganganu bane, domin saukakke ne daga mai hikima abin godiya. Don haka ne Allah madaukakin sarki ya shar’anta ma na wasu ladubba da ya wajaba mu lura da su wajen karatun Alqur’ani, domin girma