Saurari Addu'o'i na Littafin Hisnul Muslim daga bakin Dr. Abdallah Usman Gadon kaya.
Wannan App ya kunshi Ramadan Tafsir Audio (Offline da Online), da kuma Videos, na Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya Kano wanda ya gabatar daga Kumo, Akko Local Government, Gombe State, Nigeria.
Wannan application na dauke da lectures akan dabi'u da kuma halaye na Mace Ta Gari wanda babban malamin musuluncin nan wato sheikh mohammad albani zaria ya gabatar, domin afanarwa ga yan uwa mata kai harda maza wajen su koyi halaye na kirki wanda zai taimaka musu wajen zama da mazajen su.Muna adduar
Prêches en Hausa du Cheikh Abdallah Usman Gadon
Wannan application na dauke da karatun babban malamin sunna wato Dr Usman Gadon Kaya, wanda yayi suna wajen yadda addinin Allah a gida da kuma wajen Nigeria.A cikin wannnan application akwai wasu daga cikin zababbun lectures da nasihu da malam ya gabatar a warure daban-daban.Muna aduar Allah (S.W.A)
Mahajar wakokin yan mata da samari na dandali don nishadi da kuma kayatar da masoya wanda ya kunshi wakoki daban daban na gada. Menene Dandali Dandali dai waje ne da ake gada wato wake-wake na gargajiya kuma ana yinsa ne da daddare ga wasu daga cikin wakokin kamar haka, TAMA YARA TAMA GALADIMA WASA